Connect with us

Featured

Matatar Ɗangote Ta Ƙara Farashin Fetur

Matatar Dangote ta kara farashin man fetur (PMS) da N75 kan kowacce lita, inda ya tashi daga N1,200 zuwa N1,275, lamarin da ya kara tayar da hankalin masu harkar mai a kasar. Rahotanni sun kuma nuna cewa farashin jigilar teku ya kai N1,215 a duk lita, yayin da aka dakatar da sayar da kayayyakin na wani dan lokaci sakamakon matsalar da ake fuskanta a tsarin Proforma Invoice.

Wani jami’in matatar ya tabbatar da karin farashin, yayin da wasu majiyoyi suka bayyana cewa an dakatar da tsarin shigar da oda tun da misalin karfe 4:00 na yammacin Talata. Wannan mataki ya haifar da tsaiko a jadawalin lodin mai, tare da tsayar da sayar da fetur da dizel gaba daya.

Masu sana’ar mai sun nuna damuwa kan cewa wannan sauyi zai iya janyo karin farashin mai a gidajen mai a fadin kasa. Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da farashin danyen mai a duniya ke kara tashi, sakamakon rikice-rikicen siyasa a yankin mashigin Hormuz, wanda ke kara tsadar samar da mai ga matatun duniya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet