Connect with us

Featured

Sojojin Najeriya Sun Tabbatar Da Kashe Ɗaya Daga Cikin Manyan Mayaƙan ISIS

Rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da kashe Abu-Bilal al-Minuki, wanda ta bayyana a matsayin ɗaya daga cikin manyan mayaƙan ƙungiyar ISIS, a wani hari da aka kai haɗin gwiwa da dakarun Amurka.

Cikin wata sanarwa da kakakin rundunar, Samali Uba, ya fitar a yau Asabar, ya ce an kai harin ne a ƙarƙashin shirinta na yaƙi da ta’addanci tare da taimakon Amurka wajen musayar bayanan sirri. Ya ce harin ya yi nasarar rusa gungun mayaƙan da ke barazana ga Najeriya da ƙasashen Afirka ta Yamma.

Sai dai rundunar ba ta bayyana inda aka kai harin ba. Ta kuma danganta Abu-Bilal al-Minuki da hannu a harin sace ɗaliban makarantar ƴanmatan Dapchi a 2018, inda aka sace ɗalibai 100 a jihar Yobe, lamarin da ya tayar da hankali a faɗin Najeriya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahisholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet