Connect with us

Addini

Hajj 2026 : Saudiyya Ta Gargadi Maniyyata Kan Yiwuwar Fuskantar Tsananin Zafi

Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasar Saudiyya ta gargadi maniyyatan aikin Hajjin 2026 da su shirya fuskantar matsanancin zafi, inda ake sa ran yanayin zafin zai kai har digiri 47 na ma’aunin Celsius a lokacin gudanar da aikin Hajji.

Hukumar ta bukaci maniyyata su dauki matakan kariya domin guje wa cututtukan da ke da alaƙa da zafi, musamman yayin gudanar da ibadu a harabar Makkah da sauran wurare masu tsarki. An kuma shawarce su da su rika amfani da laima yayin tafiya tare da shan ruwa akai-akai domin kauce wa rashin ruwa a jiki.

Mahukuntan Saudiyya sun kuma bukaci maniyyata su guji yawan zama a ƙarƙashin hasken rana a lokutan tsananin zafi tare da bin umarnin lafiya da tsaro da jami’ai ke bayarwa. Haka kuma an bayyana lambar gaggawa ta 997 domin taimakon lafiyar maniyyatan da ka iya bukatar agajin gaggawa yayin aikin Hajjin bana.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetpusulabetvdcasinograndpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetcasibom girişcasinolevantcasinolevantsekabetholiganbetholiganbet girişcasibomcasibom girişjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetcasibomcasinolevantgrandpashabetcasibommatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobetjojobet