Connect with us

Featured

Na Cika Kusan Kashi 90 Cikin 100 Na Alƙawuran Da Na Ɗaukarwa Al’ummar Kano – Gwamna Yusuf 

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta cika kusan kashi 90 cikin 100 na alƙawuran da ta yi wa al’ummar jihar tun bayan hawanta mulki. Ya bayyana hakan ne yayin da ya karbi bakuncin Sarkin Rano, Ambasada Muhammad Isa Umaru, a ziyarar Sallah da ya kai masa a Fadar Gwamnatin Kano ranar Asabar.

A cewar wata sanarwa da kakakin gwamnan, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar, gwamnatin ta mayar da hankali wajen aiwatar da ayyukan raya kasa da shirye-shiryen da ke shafar rayuwar al’umma kai tsaye a fannoni daban-daban.

Gwamnan ya ce an samu ci gaba a bangarorin ilimi, lafiya, ababen more rayuwa, noma, samar da ruwa, tallafawa matasa da bunkasa tattalin arziki. A nasa bangaren, Sarkin Rano ya yaba wa gwamnatin bisa nasarorin da ta samu, ciki har da kammala hanyoyi a Rano, Kibiya da Bunkure, da kuma ci gaban aikin ruwa na Kaluwaiwai.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet