Connect with us

Featured

Sojoji Sun Ceto Mata da Yara 360 Daga Hannun ‘Yan Ta’adda a Borno

Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da cewa dakarunta na Operation Hadin Kai sun ceto kimanin mata da yara 360 da ‘yan ta’adda suka sace daga ƙauyen Ngoshe da ke ƙaramar hukumar Gwoza a Jihar Borno.

A cewar kakakin rundunar, Manjo Janar Abdulsalam Abubakar, an gudanar da aikin ceton ne a ranar 6 ga Yuni tare da haɗin gwiwar rundunoni na musamman a yankunan da ke kusa da Dutsen Mandara. Ya ce dabarun da sojojin suka yi amfani da su sun taimaka wajen rikita sansanonin ‘yan ta’addan da kuma kuɓutar da mutanen cikin nasara.

Sai dai jarirai biyu sun rasa rayukansu yayin aikin ceton sakamakon wahalar hanya da yanayin da aka fuskanta. Kakaki24 ta ruwaito cewa an yi wa dukkan waɗanda aka ceto gwaje-gwajen lafiya, inda aka kwantar da wasu a Asibitin Gwamnati na Gwoza tare da ba su abinci da ruwa kafin mayar da su cibiyar kula ta wucin gadi.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet