Connect with us

Featured

Gwamnatin Tarayya Ta Ware Naira Biliyan 10 Domin Yaƙi da Cutar Ebola

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da kafa Kwamitin gaggawa Kan Shirin Tunkarar Cutar Ebola da sauran barazanar lafiyar jama’a. Haka kuma ya bayar da umarnin sakin Naira biliyan 10 domin tallafa wa shirye-shiryen gaggawa na kariya daga barkewar cutar.

Matakin ya biyo bayan sake ɓullar cutar Ebola a ƙasashen Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo da Uganda. Gwamnatin tarayya ta ce kuɗaɗen za su ƙarfafa shirye-shiryen Hukumar Yaƙi da Cututtuka ta Ƙasa (NCDC) tare da tallafa wa matakan gaggawa na kare lafiyar al’umma.

Kwamitin zai kasance ƙarƙashin jagorancin Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Femi Gbajabiamila, inda aka kuma umurci filayen jiragen sama da iyakokin ƙasa su ƙara tsaurara binciken fasinjoji. Haka kuma za a kafa cibiyoyin killace masu ɗauke da cutar a filayen jiragen saman Legas da Abuja domin dakile yiwuwar shigowar Ebola Najeriya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet