Connect with us

Featured

Ƙudurin Neman Ƙara Yawan Alƙalan Manyan Kotuna Ya Tsallake Karatu Na Biyu a Majalisa

Majalisar Dattawa yi karatu na biyu ga wasu ƙudurorin doka da ke neman ƙara yawan alƙalan manyan kotunan ƙasar domin rage cunkoson shari’o’i da kuma hanzarta yanke hukunci a Najeriya.

Ƙudurin ya tanadi ƙara yawan alƙalan Babbar Kotun Tarayya daga 70 zuwa 90, yayin da na Kotun Ɗaukaka Ƙara za su ƙaru daga 70 zuwa 110. Masu goyon bayan ƙudurin sun ce matakin zai taimaka wajen tafiyar da shari’o’i cikin sauri da inganci.

Shugaban masu rinjaye a Majalisar Dattawa, Opeyemi Bamidele, ya ce dimokuraɗiyya ba za ta bunƙasa yadda ya kamata ba idan ba a samun hukunci cikin gaggawa. Ya ƙara da cewa ƙudurin ya kuma tanadi daidaiton wakilcin jihohi da Babban Birnin Tarayya a Kotun Ɗaukaka Ƙara tare da inganta gudanar da ayyukan kotun.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet