Connect with us

Featured

Hukumar Kula da Inshorar Lafiya Ta Kano Ta Samu Gagarumar Nasara

Hukumar Kula da Tsarin Inshorar Lafiya ta Jihar Kano (KSCHMA) ta samu gagarumar nasara bayan ta zarce adadin mutanen da Hukumar Inshorar Lafiya ta Ƙasa (NHIA) ta sanya a matsayin buri na shekarar 2026. Alƙaluman hukuma sun nuna cewa Kano ta yi wa mutum 327,410 rajista tare da tabbatar da lambar NIN, wanda ya zarce burin mutum 216,775 da sama da mutum 110,000.

Sakamakon wannan nasara, NHIA ta yaba wa KSCHMA bisa cika da kuma zarce burin da aka sanya mata, tare da ƙarfafa hukumar da ta ci gaba da faɗaɗa ayyukanta domin ƙara yawan mutanen da ke cin gajiyar inshorar lafiya a jihar. Hukumar ta danganta wannan ci gaba da jagorancin Babbar Sakatariyarta, Rahila Aliyu Muktar.

Dr. Rahila Aliyu Muktar ta gode wa gwamnatin Kano, masu ba da sabis na lafiya, abokan hulɗa da sauran masu ruwa da tsaki kan gudunmawar da suka bayar. Ta jaddada aniyar KSCHMA na tabbatar da cewa musamman masu rauni da marasa galihu a Kano suna samun ingantaccen kulawar lafiya cikin sauƙi ba tare da fuskantar matsin kuɗi ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet