Connect with us

Featured

Kotu Ta Dage Shari’ar Zargin Ganduje da Almundahanar Kuɗi Zuwa Oktoba

Babbar Kotun Jihar Kano ta dage shari’ar tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Ganduje, da wasu mutum bakwai da ake tuhuma da almundahanar kuɗaɗen jama’a zuwa ranar 14 ga Oktoban 2026.

Ganduje na fuskantar tuhume-tuhume guda 11 tare da matarsa, Hafsat Umar, kan zargin cin hanci, haɗa baki, karkatarwa da kuma wawure kuɗaɗen gwamnati da suka kai biliyoyin naira. Sauran waɗanda ake tuhuma sun haɗa da wasu mutane da kamfanoni uku.

 

Read Also :Gwamnatin Kano Ta Bayyana Dalilin Rufe Film House Da Aka Gina a Dorayi

A zaman kotun, masu gabatar da ƙara da lauyoyin waɗanda ake tuhuma sun bayyana shirinsu na ci gaba da shari’ar. Sai dai lauyan ɗaya daga cikin waɗanda ake tuhuma ya gabatar da ƙorafi na farko, lamarin da ya sa Mai Shari’a Amina Adamu-Aliyu ta dage sauraron ƙarar zuwa ranar 14 ga Oktoba domin ci gaba da shari’ar.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişgrandpashabetholiganbetholiganbetgrandpashabetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinograndpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetsahabetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobetjojobet