Connect with us

Featured

Kwankwaso Ya Ziyarci Obasanjo a Masaukinsa Da Ke Kano

Ɗan takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa na jam’iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya kai ziyarar girmamawa ga tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, a masaukinsa na wucin gadi da ke Kano a daren Alhamis 25 ga Yunin 2026.

Obasanjo ya je Kano ne domin gudanar da wata ziyarar aiki, inda ziyarar ta bai wa shugabannin biyu damar yin musayar ra’ayi da gaisuwa cikin yanayi na mutunta juna da sada zumunci.

Read Also : World Drug Day 2026 : KAKAKI24 ta yi kira ga al’umma da su guji shaye-shayen Miyagun Ƙwayoyi

Kwankwaso ya je ziyarar tare da ɗan takarar gwamnan Kano na jam’iyyar NDC, Kwamared Aminu Abdulsalam Gwarzo. Kakaki24 ta ruwaito cewa ziyarar ta gudana ne yayin da tsohon shugaban ƙasar ke kan wata ziyarar aiki a jihar Kano.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet