Connect with us

Featured

IPMAN Ta Yi Barazanar Rufe Gidajen Mai Matuƙar Gwamnatin Tarayya Ta Kayyade Farashin Fetur

Ƙungiyar Masu Gidajen Mai Masu Zaman Kansu ta Najeriya (IPMAN) ta yi barazanar rufe gidajen mai a faɗin ƙasar idan Gwamnatin Tarayya ta yi yunƙurin kayyade farashin fetur. Mai magana da yawun ƙungiyar, Chinedu Ukadike, ya ce ba za a iya tilasta wa ‘yan kasuwa sayar da fetur a farashin da gwamnati ta gindaya ba.

Barazanar ta biyo bayan kalaman Ministan Ma’aikatar Albarkatun Man Fetur, Heineken Lokpobiri, wanda ya ce gwamnati ba za ta amince da tsadar farashi ko cin zarafin masu amfani da fetur ba. Sai dai IPMAN ta ce sauye-sauyen farashin fetur da kuma bashin bankuna na jefa masu gidajen mai cikin asara.

Read Also : Jami’ar Northwest Kano Ta Kori Dalibai 34 Kan Laifukan Jarabawa

IPMAN ta buƙaci gwamnati ta mayar da hankali wajen ƙarfafa gasa tsakanin matatun mai da masu shigo da fetur maimakon kayyade farashi. Kakaki24 ta ruwaito cewa Shugaban PETROAN, Billy Gillis-Harry, ya kuma buƙaci gwamnati ta tattauna da dukkan masu ruwa da tsaki kafin ɗaukar kowane mataki kan farashin fetur.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet