Connect with us

Featured

Kotu Ta Yanke Hukuncin Ɗaurin Rai Da Rai Ga Mutanen da Suka Sace Ɗaliban Oyo

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa mutum uku hukuncin ɗaurin rai da rai bayan samun su da laifin hannu a garkuwa da ɗalibai da malamai a Ƙaramar Hukumar Oriire ta Jihar Oyo.

Mai Shari’a Salim Ibrahim ya ce kotun ta yanke hukuncin ne bayan waɗanda ake tuhuma sun amsa dukkan laifukan da aka tuhume su da aikatawa. Waɗanda aka yanke wa hukuncin sun haɗa da Abdulrazak Umar (Abu Khalifa ko Abu Khalid), Yunusa Musa (Yunusa Bin Musa) da kuma Shamsu Adamu Sani (Abu Itisar).

Read Also : Matatar Dangote Ta Dawo Sayar Da Fetur Da Naira

Kotun ta same su da laifukan ɓoye bayanan masu alaƙa da ta’addanci, yin garkuwa da mutane da kuma amfani da dandalin saƙonni wajen horas da ayyukan ta’addanci. Ta kuma bayyana cewa dukkansu ‘yan asalin Jihar Neja ne.

Mai Shari’a Salim Ibrahim ya ƙara da cewa mutanen ukun mambobin ƙungiyar Darul Salam ne mai biyayya ga ƙungiyar Ansaru. Hukuncin na zuwa ne mako guda bayan da kotun ta yanke wa wasu manyan kwamandojin Ansaru da DSS ta kama hukunci.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvmarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet