Connect with us

Featured

Sojojin Najeriya sun kashe ƴan boko haram sama da 20 a Borno

Sojojin Rundunar Hadin Gwiwa ta Arewa maso Gabas, Operation HADIN KAI (OPHK), sun ce sun kashe sama da ’yan Boko Haram 20 a wurare daban-daban da ke ƙananan hukumomin Monguno da Biu na Jihar Borno.

Hedikwatar rundunar ta ce an gudanar da hare-haren ne ta amfani da jiragen sama, bisa sahihan bayanan sirri, tsakanin daren 21 ga Agusta zuwa wayewar garin ranar 22 ga Agusta 2026.

Read Also : Malaman Musulunci Sama Da 500 Sun Goyi Bayan Tinubu Ya Zarce a 2027

A Monguno, wani jirgin sama ya gano wasu mayaka da ake zargi a yankin Aduwa, inda daga bisani aka kai hari na musamman kan wani wurin taronsu. Binciken bayan harin ya nuna cewa kimanin ’yan ta’adda 16 aka kashe.

A wani hari kusa da Buratai a ƙaramar hukumar Biu, rundunar ta ce jirgin saman soji ya gano wasu ’yan ta’adda da suka taru, inda aka kai musu hari bayan samun izini, tare da kashe 10 daga cikinsu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet