Connect with us

Featured

Zan ba wa Tinubu gudunmawa wajen lashe zaɓen 2027 duk da babu ni a kwamitin yaƙin neman zaɓensa – Nyesom Wike

Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce ba dole sai yana da matsayi a kwamitin yakin neman zaben APC ba, sannan zai yi aiki domin ganin Shugaba Bola Tinubu ya yi nasara a zaben 2027.

Wike ya bayyana hakan ne ranar Asabar bayan duba wasu ayyukan raya Abuja. Ya ce kasancewarsa cikin kwamitin yakin neman zabe ba shi ne ke tabbatar da za a yi nasarar zabe ba, za a yi nasara ko yana cikin kwamitin ko baya ciki, a cewarsa, abu mafi muhimmanci shi ne iya lashe jiha, kananan hukumomi da mazabu.

Read Also : Sojojin Najeriya sun kashe ƴan boko haram sama da 20 a Borno

Ya ce shi ba mamba ne na APC ba, don haka ba zai iya kasancewa cikin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa ba. Sai dai ya bayyana cewa kungiyar Rainbow Coalition da ya kafa a Jihar Rivers domin tallafa wa Tinubu tuni ta fara aiwatar da shirye-shiryenta.

Wike ya bayar da misalan wasu shugabannin yakin neman zabe da suka kasa lashe jihohinsu a baya, yana mai cewa idan mutum yana jagorantar kamfen amma ya kasa samun nasara a jiharsa, to hakan na rage muhimmancin mukamin da yake rike da shi.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet