Connect with us

Featured

Mun cika dukkan alƙawuran da muka yi wa ƴan Najeriya a 2023 – Tinubu

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa ta cika alƙawuran da ta ɗauka lokacin yaƙin neman zaɓen 2023, yana mai cewa ƙasar na dab da fara cin gajiyar matakan da aka ɗauka.

A cikin sanarwar da mai magana da yawunsa, Bayo Onanuga, ya fitar kan mambobin kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na 2027, Tinubu ya ce gwamnatinsa ta sanya Najeriya a kan hanyar samun ci gaban tattalin arziki.

Read Also: Ba gaskiya bane a ce Najeriya ce mafi arziki a Afirka, hasali ma tana daya daga cikin kasashe mafi talauci – Duke

Tinubu ya ce yayin da ake tunkarar lokacin yaƙin neman zaɓe, gwamnatinsa na da nasarori da dama da za ta bayyana wa ’yan Najeriya domin ƙara musu fata da ƙarfafa musu gwiwa a sassan ƙasar.

Shugaban ya kuma ce gwamnatinsa za ta yi nasara kan duk masu ƙoƙarin mayar da Najeriya baya, tare da buƙatar mambobin kwamitin su yi aiki tuƙuru domin ganin jam’iyyar ta samu nasara a zaɓen shugaban ƙasa na Janairun 2027.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet