Connect with us

Featured

Ɗangote ya sanya 5,250 a matsayi mafi karancin kudin siyan hannun jari a matatarsa

Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya sanar da cewa, direbobi, masu dafa abinci, yan kasuwa, duk za su iya shiga cikin shirin sayen hannun jarin Matatar Mai ta Dangote. Ya bayyana hakan ne a ranar Litinin 07 ga Satumba, 2026, yayin da yake rattaba hannu kan takardun rajistar shirin sayar da hannun jarin matatar ga jama’a, wanda aka gudanar a Legas.

Dangote ya ce shirin ya ƙunshi hannun jari biliyan 4.1, inda za a sayar da kowane kaso kan N525, wanda ake sa ran zai samar da sama da Naira tiriliyan biyu. Mafi ƙarancin hannun jarin da mutum zai iya saya shi ne guda 10, wanda darajarsu ta kai Naira 5,250, a cewarsa, manufar ita ce bai wa mutane dama su mallaki kaso a matatar.

Read Also : NDC ta yi babban kuskure wajen zaɓar Kwankwaso a matsayin mataimakin Peter Obi – NNPP

Ya kuma ce masu zuba jari na iya samun riba ta hanyar rabon kuɗin hannun jarin da ake iya biya da dalar Amurka. Takardar shirin ta nuna cewa darajar sayar da hannun jarin ta kai kusan dala biliyan 1.6, yayin da aka kiyasta darajar matatar da kusan dala biliyan 49.

Za a buɗe shirin sayar da hannun jarin ne ranar 14 ga Satumba, sannan a rufe ranar 13 ga Oktoba. Dangote ya ce matatar na daga cikin shirye-shiryen ƙungiyar Dangote na hanzarta bunƙasa masana’antu a Afirka, domin a cewarsa, ba za a iya samun ci gaban masana’antu ba tare da ingantaccen makamashi ba.

 

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet