Connect with us

Featured

Zaɓen 2027: An Fara Gangamin Yaƙin Neman Zaben Gwamnoni Da ‘Yan Majalisun Jihohi a Najeriya

A hukumance, yau Laraba 09 ga Satumba, aka fara yaƙin neman zaɓen kujerun gwamnonin jihohi da na ‘yan majalisun dokokin jihohi a faɗin Najeriya, bisa jadawalin da Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta fitar.

Jadawalin INEC na zaɓen 2027 ya nuna cewa an fara gangamin neman zaɓen shugaban ƙasa da na ‘yan Majalisar Dokoki ta Ƙasa tun ranar 19 ga Agusta. Yanzu kuma ‘yan takarar gwamna da ‘yan majalisun jihohi za su iya gabatar da manufofinsu ga masu zaɓe.

Read Also : Gwamnatin Kano za ta kafa sansanonin soji akan iyakokin jihar

Manyan jam’iyyun siyasa da suka haɗa da APC, NDC da ADC sun tsayar da ‘yan takarar gwamna a jihohi 28 da za a gudanar da zaɓen. Sai dai wasu manyan jam’iyyun har yanzu ba su kammala kafa ko ƙaddamar da kwamitocin yaƙin neman zaɓensu ba.

Rahotanni sun ce APC na duba wasu naɗe-naɗen da ta yi a kwamitin yaƙin neman zaɓenta, yayin da NDC, ADC da PDP su ma ba su ƙaddamar da wasu daga cikin tsarinsu ba. Zaɓen gwamna da na majalisun jihohi ba zai gudana a Imo, Ondo, Osun, Bayelsa, Edo, Kogi, Ekiti da Anambra ba, saboda jadawalin zaɓensu ya bambanta da na sauran jihohi.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet