Connect with us

Featured

Nan gaba hannun jarin matatar mu zai iya tashi daga 525 zuwa 10,000 – Dangote

Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya ce hannun jarin Matatar Man Dangote da ake sayarwa a kan N525 a halin yanzu, na iya tashi zuwa N10,000 a nan gaba. Ya ce ƙananan masu zuba jari za su fi samun fifiko wajen rabon hannayen jarin da kamfanin ke shirin fitarwa ga jama’a.

Dangote ya bayyana hakan ne yayin wata hira da aka yi da shi da harshen Hausa, inda ya ce masu son sayen hannun jari da darajar N50,000, N100,000 da sauran ƙananan adadi za su samu fifiko kan manyan masu zuba jari na hukumomi. Ya ce sauran hannayen jarin za a raba su ga sauran masu neman saye.

Read Also : Dawo da tallafin man fetur zai rage mana ribar da muke samu – Matatar Dangote

Ya kuma bayyana cewa masu hannun jarin za su iya zaɓar karɓar rabon ribarsu a Naira ko Dala, wanda ya ce zai taimaka wajen rage tasirin faduwar darajar Naira. Dangote ya kawo misalin iyayen da ke da ’ya’ya karatu a ƙasashen waje, inda karɓar riba a Dala zai taimaka musu wajen biyan wasu buƙatun da suka shafi kuɗin waje.

Shirin IPO ɗin ya ƙunshi hannayen jari biliyan 4.1, inda aka sanya farashin kowanne a N525, yayin da mafi ƙarancin saye shi ne hannaye 10 kan N5,250. Za a fara sayar da hannayen jarin daga 14 ga Satumba zuwa 13 ga Oktoba 2026, kuma kamfanin na shirin amfani da kuɗin wajen faɗaɗa matatar daga ƙarfin tace ganga 650,000–700,000 a rana zuwa ganga miliyan 1.4 a rana.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet