Connect with us

Featured

OK Movement ta buƙaci NDC ta ba ta haƙuri kan kalaman shugaban jam’iyyar

Kungiyar Obi-Kwankwaso Movement, wato OK Movement, ta bukaci jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) ta ba ta hakuri kan kalaman shugaban jam’iyyar na kasa, Sanata Moses Cleopas, dangane da kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa mai mambobi 59 da kungiyar ta sanar.

Sakatariyar kungiyar ta kasa, Saadatu Sani, ta ce OK Movement ba za ta yarda a tsoratar da ita ko a tauye ‘yancinta ba, a cewarta, kungiyar tana da shugabanci, tsari da hanyoyin gudanar da harkokinta na cikin gida.

Read Also :Ya kamata ƴan Najeriya su rage ɓarnatar da abinci – Oluremi Tinubu

Wannan na zuwa ne, bayan da NDC ta nesanta kanta da kwamitin yakin neman zaben da kungiyar ta bayyana, wanda aka kafa domin goyon baya ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Peter Obi, da abokin takararsa, Rabiu Kwankwaso. Cleopas ya ce babu wanda aka ba izinin kafa ko sanar da tsarin yakin neman zabe da sunan jam’iyyar, ba tare da amincewar kwamitin gudanarwar na kasa ba.

Sai dai Saadatu Sani ta ce kalaman shugaban NDC abin takaici ne, tare da bukatar ya janye kalaman, wanda kungiyar ta dauka a matsayin bata suna, sannan ya ba wa Darakta-Janar ɗinta, John Ughulu, hakuri.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet