Connect with us

Featured

An yanke wa matashi hukuncin shekara guda a gidan gyaran hali kan satar tumatir

Wata Kotun Majistare da ke Akure a Jihar Ondo ta yanke wa wani matashi mai shekaru 26, Samuel Douglass, hukuncin shekara guda a gidan yari kan satar kwandunan tumatir huɗu, waɗanda darajarsu ta kai Naira 140,000.

An gurfanar da Douglass ne bisa zargin cewa an ba shi tumatirin ne domin ya kai wa wani direba a tashar Ilesa Garage da ke Akure, amma ya sayar da su tare da kashe kuɗin.

Read Also : Dangote na duba yiwuwar zuba $10bn domin magance matsalar wutar lantarki a Najeriya

Mai gabatar da ƙara, Taiwo Oniyere, ya shaida wa kotun cewa lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 6 na safe a watan Yulin 2026, a rukunin gidaje na Afunbiowo da ke Akure. Douglass ya amsa laifin da ake tuhumarsa da shi.

Lauyan Douglass ya roƙi kotun ta tausaya masa, yana mai cewa wannan ne karon farko da ya aikata laifi, tare da neman a ba shi zaɓin biyan tara. Sai dai Mai Shari’a Olusola Olujobi ta yanke masa shekara guda a gidan yari tare da umartar sa ya biya wanda yake ƙarar Naira 140,000.

Share this:
1 Comment

1 Comment

  1. Pingback: Kudin hajji ma iya ƙaruwa saboda sabbin sauye-sauyen Saudiyya - NAHCON - KAKAKI 24

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet