Connect with us

Featured

Mun yi nadamar amincewa da N70,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi – NLC

Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) ta ce ta yi nadamar amincewa da mafi ƙarancin albashin ma’aikata na N70,000, tana mai cewa a lokacin da aka cimma matsayar ba ta san farashin fetur zai haura N800 ba.

Shugaban NLC, Joe Ajaero, ya ce hauhawar farashin man fetur da kayan abinci da kuma faɗuwar darajar Naira sun rage darajar albashin ma’aikata. Ya kuma buƙaci gwamnati ta yi amfani da ƙarin kuɗaɗen shiga daga hauhawar farashin ɗanyen mai wajen rage wa ’yan ƙasa raɗaɗin tsadar rayuwa.

Read Also : 2027: Peter Obi ya yi watsi da kwamitin yaƙin neman zaɓensa da OK Movement ta kafa

Ajaero ya ce lokacin tattaunawar mafi ƙarancin albashi babu wanda ya yi tsammanin farashin fetur zai kai N1,400, abin da ya ce yanzu ya rusa darajar albashin N70,000. Ya ƙara da cewa ya kamata a duba farashin kayayyaki, fetur da sauran abubuwan da ke shafar ƙarfin sayayyar ma’aikata.

A ranar Alhamis ne ma’aikatan gwamnati suka bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin zuwa 30 ga Satumba, 2026, da ta rage farashin litar fetur zuwa N500 tare da samar da mafita cikin gaggawa kan matsalar tsadar rayuwa da ma’aikata da sauran ’yan Najeriya ke fuskanta.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet