Connect with us

Featured

NECO 2026: Kano ta zo ta farko a yawan ɗaliban da suka yi nasara a jarabawar NECO

Jihar Kano ta zo ta farko a sakamakon jarabawar NECO ta 2026, inda ɗalibai 74,413 suka samu aƙalla maki biyar da suka haɗa da Ingilishi da Lissafi. Yayin da Legas ta zo ta biyu da ɗalibai 72,496, sai Oyo da ta kasance ta uku da ɗalibai 55,543.

Wannan shi ne karo na biyu a jere da Kano ta zama ta farko a jadawalin jihohin da suka fi samun nasara a NECO, bayan da ta samu irin wannan matsayi a jarabawar shekarar 2025.

Read Also : ADC da NDC ba za su kai labari a zaɓen 2027 ba – Nentawe 

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya taya ɗalibai, malamai, iyaye da sauran masu ruwa da tsaki murnar nasarar. A cewarsa, gwamnatin jihar ta kashe sama da Naira biliyan 4.4 a shekarar 2026 wajen ɗaukar nauyin ɗaliban da za su rubuta jarabawar, musamman marasa ƙarfi.

Gwamnan ya ce gwamnatin Kano za ta ci gaba da bai wa ilimi fifiko ta hanyar ƙara kuɗaɗen da ake warewa fannin, gyaran ajujuwa, ɗaukar malamai da horar da su, samar da kayan karatu da tallafin karatu, domin bai wa matasan jihar damar samun ilimi da ƙwarewar da za su taimaka musu wajen neman aikin yi da sauran ci gaba.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet