Connect with us

Featured

NNPCL ta ba wa matatun mai na Kaduna, Fatakwal da Warri rancen N220bn domin yin gyare gyare

Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPCL) ya ce ya bai wa matatun man fetur uku na kasar rancen Naira biliyan 220.495, domin gudanar da ayyukan gyaran gaggawa, biyan haraji da sauran bukatu.

Adadin kudin ya fito ne cikin rahoton binciken kudi na kamfanin na shekarar 2025, inda matatar Kaduna ta samu Naira biliyan 77.588, yayin da ta Fatakwal ta samu Naira biliyan 2.58, sannan ta Warri ta samu Naira biliyan 113.327.

Read Also : Zaɓen 2027: Jam’iyyun adawa na duba yiwuwar tsayar da ɗan takarar shugaban ƙasa guda ɗaya

NNPCL ta ce an bayar da wasu daga cikin kudaden ne domin biyan kudaden ayyukan gyaran matatun, ciki har da kudaden haraji da wasu basussukan kamfanonin da ke da alaka da ayyukan kula da matatun.

Rahoton ya kuma bayyana cewa Gwamnatin Tarayya na bin NNPCL bashin Naira tiriliyan 11.2, yayin da Naira biliyan 25.7 na kudin ruwa kan wasu rance ke nan a matsayin wanda ba a biya ba har zuwa 31 ga Disamba 2025.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet