Connect with us

Featured

Talauci ne ke tilasta wa yara almajirai bara a tituna — Sarkin Musulmi

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya bayyana cewa talauci ne babban dalilin da ke sa yara almajirai fita tituna suna bara, maimakon samun damar yin karatun Alƙur’ani cikin yanayi mai kyau.

Sarkin ya ce da dama daga cikin yaran da ake gani suna bara ba wai ba sa son karatu ba ne, illa rashin kayan tallafi da abubuwan more rayuwa da za su ba su damar samun ilimi. Ya bayyana hakan ne yayin taron shekara-shekara na tsofaffin ɗaliban Kwalejin Barewa (BOBA) na 2026 a jihar Gombe.

Read Also : Ya kamata gwamnatin Tinubu ta fito ta bayyana adadin ƴan Najeriya da ta fitar daga talauci – Peter Obi 

Ya jaddada cewa matsalar yaran da ba sa zuwa makaranta na barazana ga tsaro da ci gaban ƙasa, yana mai cewa ilimin addini da na zamani duk suna da muhimmanci. Ya kuma yi kira ga gwamnatoci, malamai da sauran masu ruwa da tsaki da su haɗa kai wajen magance matsalar.

Sarkin Musulmi ya yaba wa gwamnatin jihar Gombe bisa kafa makarantar almajirai da ke haɗa karatun Alƙur’ani da na zamani tare da koyar da sana’o’i. Ya kuma yi kira ga sauran jihohi da su yi koyi da wannan shiri domin rage yaran da ke bara da waɗanda ba sa samun damar zuwa makaranta.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet