Rahotanni sun ce aƙalla makiyaya biyu da shanu 150 wasu ‘yan bindiga sun kashe a wani hari da suka kai gundumar Kwal da ke Ƙaramar hukumar...
Hukumar gudanarwar Jami’ar Ajayi Crowther (ACU) da ke Oyo, ta kaddamar da bincike kan zargin fyade da wasu jami’an tsaro biyu suka yi wa wata dalibar...
Hukumar Hana Fasakauri ta Kasa Kwastam ta kama wasu jirage marasa matuƙa guda 148 da kuɗinsu ya kai kimanin naira miliyan bakwai da kuma injina...
Wata Kotu ta daure wata matar aure ’yar shekara 28 a gidan yari ba tare da zabin biyan tara ba, kan laifin zuba wa kishiyarta ruwan...
Jami’an Sojojin Kasar nan da hadin gwiwar rundunar farar hula CJTF sun kubutar da iyalan ’yan Boko Haram hudu, bayan sun yi musu kwanton bauna...
Gwamnatin jihar Kogi ta tabbatar da sace dalibai tara na jami’ar CUSTEC . da ke Osara Okene. Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da gwamnan...
Ana zargin wasu Ƴan bindiga sun sake kai hari jami’ar kimiyya da fasaha ta CUSTEC da ke jihar Kogi tare da sace wani adadi mai yawa...
Hukumar zaben kasar Chadi ta bayyana cewa shugaban kasar na riƙon ƙwarya Mahamat Idriss Deby Itno ne ya lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani mutum mai suna Sadiq Zubairu, bisa zargin kisan abokinsa Bello Bukar Adam ma’aikacin kamfanin rarraba hasken wutar lantarki...
Majalisar dattawan Kasar nan ta amince da dokar hukuncin kisa kan masu safarar miyagun kwayoyi a kasar. Wannan ya biyo bayan nazarin rahoton kwamitocin da ke...