Taron jin ra’ayoyin ‘yan kasa na Mali da aka gudanar ya amince da karawa gwamnatin soji wa’adin shekaru kafin shirya zabe da mika gwamnati ga hannun...
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin Kasa ta’annati EFCC ta haramta duk wata hadar-hadar kudin kasashen ketare a ofishin jakadanci kasashen waje dake Najeriya...
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce tana kan bin dukkan matakan da suka dace, domin gano da kuma dakile yaduwar wata cuta da ta bulla, wadda ba...
Dakarun Operation Haɗin Kai na Rundunar Sojin Ƙasa da ke Maiduguri a Jihar Borno, sun kama wani kurtun soja mai suna Lance Corporal Mubarak Yakubu bisa...
Sarkin Tikau a Yobe, Alhaji Muhammadu Abubakar Ibn-Grema, ya rasu. Kanin sarkin, Alhaji Abubakar Talba ne ya tabbatar da rasuwar a wata hira da kamfanin dillancin...
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba, sun harbe wani matashi mai suna Khalid Bichi a Maitama, Abuja, a daren Juma’a....
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya biya kudin rijistar sabbin dalibai 1,740 da suka samu gurbin karatu a jami’ar ilimi ta Saadatu Rimi da ke Kumbotso mallakin...
Akwai yiyuwar akalla ‘yan Najeriya miliyan 32 za su fuskanci wani yanayi mai kama da matsananciyar yunwa a tsakanin watanin Yuni da Agustan bana matuƙar ba...
‘Yan Ta’adda sun kai wani mummunan hari a garin Bilbis da ke Jihar Zamfara inda suka kashe mutane kusan 20 da suka kunshi maza da mata...
Tauraron ‘dan wasan Faransa, Kylian Mbappe ya sanar da cewar a karshen wannan kakar zai kawo karshen zaman sa na shekaru 7 a kungiyar PSG, ba...