Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta ba da umarnin biyan tara ga Sarkin Kano na 15 Aminu Ado Bayero kan umarnin da gwamnatin jihar ta...
Rundunar ‘yan sandan Kano ta haramta duk wasu haye-hayen Durbar da bisa al’ada aka saba gudanarwa a duk lokutan bukukuwan sallah a jihar. Jami’in hulda da...
Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bukaci gwamnatin kasar nan ta hannun Hukumar ci gaban yankin Arewa maso Gabashin kasar da ‘yan majalisa, su...
Wasu Malaman Jihar Kano sun fitar da sanarwa inda suka buƙaci Shugaba Tinubu ya ɗauki duk wasu matakan da suka dace domin tabbatar da zaman lafiya...
Wasu bayanai na bayyana cewa a ranar Laraba da misalin ƙarfe 1:00 zuwa 2:00 na ranar an yi artabu tsakanin gungun ’yan bindigar daji da suka...
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Barr. Ibrahim Shehu Shema, ya ce rashin adalcin da ka yi masa ne ya sanya shi ficewa daga jam’iyyarsa ta PDP....
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce adadin mutanen da suka rasa ransu a harin da wani matashi ya kai wa wasu masallata a wani masallaci...
Ƙungiyoyin ƙwadago na Kasar nan sun yi watsi da tayin da gwamnatin tarayya ta yi na Naira 48,000 a matsayin sabon albashi mafi ƙaranci ga...
Majalisar Dattawa ta Kasar nan ta nemi Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya shige gaba domin nema wa kananan hukumomi ‘yanci a wajen jihohi, wanda...
An samu ƙarin asarar rayukan mutanen da ke cikin Masallacin da wani matashi ya cinnawa wuta da mutum Takwas. Lamarin ya faru ne a yayin da...