Hukumar kula da filayen tashi da saukar jiragen sama ta Najeriya FAAN ta sanar da dakatar da ayyukan motocin haya a filin jirgin saman kasa da...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Ganduje da kakakin majalisar dattawa ta tara, Sanata Ajibola Basiru, an amince da su a ranar Alhamis din nan domin...
Shugaba Bola Tinubu, a daren ranar Laraba, ya tabbatar wa shugabannin kungiyar kwadago cewa matatar mai ta Fatakwal za ta fara aiki nan da watan...
Daruruwan mutanen da ke goyon bayan juyin mulkin da aka yi a Jamhuriyar Nijar ne suka hallara a ranar Alhamis din nan domin gudanar da wani...
Sa’o’i 24 kacal bayan fara zanga-zangar adawa da cire tallafin man fetur a fadin kasar nan wanda aka fara a ranar Laraba. Kungiyar kwadagon ta dakatar...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa ana neman wasu manyan ‘yan daba guda uku tare da yi wa duk wanda ya kawo bayanan...
An tura wani mutum mai suna Kingsley Bassey ranar Litinin a gidan yari na Kirikiri bisa zargin kashe kaninsa a lokacin da sha miyagun kwayoyi. ‘Yan...
Da ta kuduri aniyar samar da matakan rage radadin cire tallafin man fetur, gwamnatin jihar Kano ta shirya sayan hatsi daga gwamnatin tarayya tare da sayar...
Mambobin kungiyar kwadago ta Kasa NLC reshen jihar Katsina a ranar Larabar nan sun bi sahun takwarorinsu wajen gudanar da zanga-zangar nuna adawa da wahalhalun...
Masu zanga-zangar cire tallafin mai da ƙungiyoyar ƙwadago ta kasa (NLC) ke jagoranta sun ɓalle ƙofar shigar majalisar dokokin Najeriya. Rahotanni sun bayyana cewa fusatattun masu...