Rundunar ƴan sandan jihar Ondo ta kama wata ma’aikaciyar jinya da ma’aikaciyar lafiya da kuma mai gadin cibiyar lafiya ta Comprehensive Health Centre Emure-IIe, a ƙaramar...
Gwamnan jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf ya mayar da Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado, muƙaminsa na shugabancin Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da yaƙi ta cin hanci...
Gwamnan Jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya amince da naɗin Malam Hisham Habib a matsayin muƙaddashin babban Sakataren yaɗa labaransa kafin jiran dawowar mai magana...
Gwamnan Kano Abba kabir Yusuf, ya gana da Limaman masallatan Juma’a, da kuma mahaddata Alqur’ani mai girma da kuma majalisar Malaman jihar Kano Taron Wanda aka...
Gwamnan jihar kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya naɗa ɗan Yayansa, Ahmad A. Yusuf, a matsayin Sakataren hukumar raya al’adu da tarihi. Jaridar Solacebase, ta ruwaito...
Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya aikewa Majalisar dokokin jihar kano sunayen mutane 19 domin tantancesu don naɗa su a matsayin kwamishinonin sa kuma...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya amince da naɗa sabbin manyan hafsoshin tsaro da kwamandojin fadar shugaban ƙasa. Hakan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa...
Shugaban ƙaramar hukumar Mangu ta jihar Filato Markus Artu, ya sanya dokar hana zirga–zirgar jama’a ta tsawon sa’o’i 24. Hakan dai ya biyo bayan zaman ɗarɗar...
Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya jaddada aniyar gwamnatin jihar na inganta dangantakar diflomasiyya da ke tsakanin jihar Kano da kasar Faransa. Gwamnan...
Majalisar shari’a ta kasa, NJC, ta amince da gudanar da cikakken binciken kan wasu alkalai bakwai Daukar matakin ya biyo bayan taron kwanaki biyu da...