A irin wannan rana ne al’ummar musulmi a fadin duniya suke gudanar da bukukuwan sallar Idi, daya daga cikin muhimman bukukuwan Musulunci guda biyu a...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana kudirin gwamnatinsa na yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi. Ya yi wannan jawabi ne a babban dakin taro...
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bayyana shirin gwamnatin tarayya na samar da ayyukan yi miliyan daya a duniyar yanar gizo. Mataimakin shugaban kasar ya yi...
Wata kotun majistare da ke Kaduna a ranar Talatar nan ta yanke wa wani matashi mai suna Bala Hassan mai shekaru 25 hukuncin daurin watanni 10...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana shirinta na sake gina katafaren shateletalen da ke kusa da gidan gwamnati, wanda a baya ta rushe. Gwamnati ta yanke...
Daruruwan masu zanga-zanga a ranar Litinin fin nan sun gudanar da wata zanga-zanga a titunan Kano domin nuna rashin jin dadinsu da yadda gwamnatin jihar...
Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya bada umarnin dakatar da albashin ma’aikata 10,800 da Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ɗauke su aiki a...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA, ta ce, ta cafke Tabar Wiwi da aka shigo da ita mai nauyin kiligiram 5,344.1 a jihar...
Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin Engr. Abba Kabir Yusuf, ta ce, za ta sake gina Shatale-talen kofar gidan gwamnati da ta rushe a kusa da gadar sama...
Hukumar kula da aikin Hajji ta Nijeriya NAHCON, ta ce, maniyyatanta mutum shida sun riga mu gidan gaskiya a ƙasa mai tsarki yayin da suke shirin...