Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce ta ceto rayuka 46 da dukiyoyi da kudinsu ya kai Naira miliyan 95.4 daga gobara 82 da aka...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a yau, Asabar, zai tashi zuwa babban taron Majalisar Dinkin Duniya kan kasashe masu tasowa (LCDs) karo na 5 a Doha,...
Wasu al’ummar kananan hukumomin Doguwa da Tudun Wada da ke Jihar Kano, a ranar Alhamis, sun nuna rashin amincewarsu da shirin gwamnatin Jihar Kano da shugabannin...
Jihohi shida na Nijeriya, sun buƙaci kotun ƙoli ƙasar da ta soke zaɓen shugaban ƙasa da na ƴan majalisar tarayya da aka gudanar a ranar 25...
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce kimanin mutane biliyan 1.5 a duniya suna fama da matsalar rashin ji. Daraktar yanki na WHO a Afirka, Dr...
Kotun ƙolin Nijeriya, ta yanke hukunci ci gaba da amfani da tsofaffin kuɗin har zuwa 31 ga watan Disamba bana. Yayin yanke hukuncin a yau, kotun...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nemi afuwar ‘yan Najeriya kan batun sake fasalin kudin Naira. A cewarsa, ba a bullo da shi don haifar da...
Ya zuwa yanzu dai hukumar zabe mai zaman kanta ta fitar da sakamakon zabe 147,578 daga rumfunan zabe 176,846, kwanaki biyar bayan zaben shugaban kasa....
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke Hausawa filin Hokey a Kano, ta yanke wa fitacciyar matashiyar nan a kafar Tiktok Murja Ibrahim Kunya da abokan burminta...
Kotun Shari’ar Musulunci dake zaman ta a filin Hokey, ta yankewa Murja Ibrahim Kunya hukuncin sharar Asibitin Murtala na tsahon sati uku, tare da yin bidiyo...