Gerard Pique ya samu jan kati a wasansa na karshe gabanin yin murabus inda Barcelona suka taso daga baya suka doke Osasuna da ci 2-1 a...
Wannan na zuwa ne ana saura kwanaki 13 kacal Senegal su buga wasansu na farko a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2022 da Netherlands a...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta ce ta samu shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC Abdulrasheed Bawa, da laifin saɓa...
Yayin da Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ke kara zage damtse wajen gudanar da ayyuka gabanin zabukan 2023, wata tawaga ta...
Kimanin fasinjojin wata mota ƙirar Bus su goma sha huɗu ne suka rasa rayukansu sanadiyar hatsarin mota da ya ritsa dasu akan titin Gaya zuwa Wudil....
Fasinjoji 14 ne suka kone kurmus a hanyar Gaya zuwa Wudil a wani hatsarin mota kirar Toyota Hummer da wata mota kirar Hyundai jeep wanda...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta yi gargadin cewa fitar da ƙwayar Fentanyl kasuwanni ka iya yin mummunan illa ga rayuwar matasa....
Ministan Sufuri, Mu’azu Sambo, ya ce gwamnatin tarayya za ta ci bashin kudi domin saukaka kammala ayyukan jiragen kasa a kasar nan. Sambo ya bayyana...
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya ba da shawarar cewa ‘yan jarida ne ke kawo cikas wajen fatattakar ‘yan bindiga a Najeriya. A cewar...
Majalisar Wakilai na shirin kashe Naira biliyan 170 ga kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) a cikin kasafin kudin 2023. Kakakin majalisar, Femi Gbajabiamila, ne ya bayyana...