Shugaban Jami’ar Tarayya dake Kashere, a jihar Gombe, Farfesa. Umaru Pate, ya yi kira ga gwamnatoci a dukkan matakai da su gudanar da bincike tare...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanar da kama wanda ake zargin ya yi garkuwa da wani yaro dan shekara biyar mai suna Hamza Harisu,...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA a ranar Larabar da ta gabata ta bayar da tallafin magunguna da kayayyakin masarufi ga wasu asibitoci uku...
Real Madrid ta caskara Celtic ta ja ragamar rukuni na shida Real Madrid ta caskara Celtic da ci 5-1 a wasan karshe a cikin rukuni...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA, ta ce, ta cafke mutum ɗari da talatin ɗauke da miyagun ƙwayoyi a jihar Kaduna a watan...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Lafiya a ranar Laraba, 2 ga Nuwamba, 2022, ta soke zaben fidda gwani na jam’iyyar APC, na...
Jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Zamfara ta sanar da rasuwar shugabanta Dakta Ahmed Sani Ƙaura. Sakataren jam’iyyar Faruk Ahmed Gusau, ne ya bayyana hakan ga...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta karyata labarin wani harin ta’addanci da aka kai a wata al’umma a Kano a matsayin na karya a ranar...
Fadar shugaban ƙasa da ke Aso Villa a birnin tarayya Abuja, ta yi watsi da raɗe-raɗin da ake yaɗawa na cewa tana shirin tsige shugaban hukumar...
A ranar Talata ne kwamitin majalisar dattijai mai kula da harkokin tsaro ya janye daga nazarin kudirin kasafin kudin shekarar 2023 na ma’aikatar tsaro. Hakan ya...