Connect with us

Labarai

Majalisar Dattawa Ta Dage Sauraren Kare Kasafin Kudin Ma’aikatar Tsaro Saboda Rashin Halartar Ministan tsaro

A ranar Talata ne kwamitin majalisar dattijai mai kula da harkokin tsaro ya janye daga nazarin kudirin kasafin kudin shekarar 2023 na ma’aikatar tsaro.

Hakan ya biyo bayan kin amsa gayyatar da ministan ma’aikatar Bashir Magashi ya yi, bayan da Majalisar ta bukaci ya bayyana gabanta a jiyan.

Kwamitin ya dauki wannan matakin ne bayan Sanata Yahaya Abdullahi (APC, Kebbi), ya ja hankalin abokan aikin sa kan wani kudurin da majalisar dattawa ta gabatar a baya, na gayyatar ministar da ta gurfana gaban kwamitinta na wucin gadi kan jirgin ruwa na Sojojin ruwa na Najeriya wanda an kafa ƙasa shekaru da dama.

Ya tuna cewa daga baya majalisar dattawa ta kafa kwamitin wucin gadi a karkashinsa domin tattaunawa da Magashi domin lalubo hanyoyin farfado da wannan sashi.

Ya ce ministan ya ki mutunta dukkan gayyata guda uku da kwamitin sulhu ya aike masa a cikin watanni uku da suka gabata.

Abdullahi ya ce an kera jirgin ne domin kare martabar yankin Najeriya.

Shugaban Kwamitin Tsaro na Majalisar Dattawa, Aliyu Wamakka, ya ce kwamitin ba zai yi la’akari da kudirin kasafin kudin ba har sai Magashi ya wanke kansa a wajen kwamitin wucin gadin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet