Connect with us

Labarai

Rundunar Yan Sanda Ta Musanta Rahoton Kai Wanin Harin Ta’addanci A Kano

 

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta karyata labarin wani harin ta’addanci da aka kai a wata al’umma a Kano a matsayin na karya a ranar Laraba, 2 ga Nuwamban shekarar 2022.

Jaridar DAILY POST ta ruwaito cewa labarin harin ta’addanci ya samo asali ne daga wani rahoto ta yanar gizo.

Sai dai wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan Kano, SP Abdullahi Haruna ya fitar, ya ce babu wani harin ta’addanci da aka kai.

Haruna, wanda ya bayyana labarin a matsayin wanda ba gaskiya ba ne, kuma wanda baida tuce balantana makama, , ya danganta lamarin ga marubutan da ke son kawo cikas ga zaman lafiya da kwanciyar hankali da ake samu a jihar a halin yanzu.

SP Haruna ya umarci mazauna Kano da su ci gaba da gudanar da sana’o’insu na yau da kullum ba tare da fargaba ba, inda ya ce tuni rundunar ta tsara dabarun tabbatar da tsaro a fadin jihar.

Ya ce ‘yan sanda da sauran hukumomin tsaro a shirye suke domin tinkarar duk wani yunkuri da ‘yan ta’adda za su yi na kawo rudani a jihar ta Kano.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet