Hukumar kwallon kafar Ukraine ta roki hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA da ta haramtawa Iran shiga gasar cin kofin duniya da za ta gudana a...
Gwamnatin tarayya ta ce kalubalen tattalin arziki bai hana shugaban kasa Muhammad Buhari sanya murmushi a fuskokin talakawa da marasa galihu ba. Nasir Sani-Gwarzo, babban...
Kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya reshen jihar Yobe, NUJ, ta dakatar da ci gaba da aiki tare da gwamnatin a jihar Matakin dakatarwar da kuma...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa jarrabawar kammala karatun sakandare a Najeriya ta NECO, WAEC, NABTEBE, NBAIS,...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wani yaro Zayyanu Muhd, mai shekaru goma sha bakwai sakamakon nutsewa a wani kududdufi. Hakan na...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya taya sabon zaɓaɓɓen shugaban kasar Brazil Luiz Inácio Lula da Silva murnar lashe zaɓen da aka gudanar a ƙasar. Hakan na...
Rundunar sojin ruwa, ta ce, kuɓutar da wasu ƴan mata su hamsin yayin farmaki da ta kai gidajen karuwai a birnin Fatakwal. Jami’in hulɗa da jama’a...
A ranar Litinin din nan Wata kotun shari’a da ke zamanta a Magajin Gari, Kaduna, ta umurci wata matar aure, Maryam Dahiru da ta mayar da...
Wasu mambobin shugabannin jam’iyyar APC sun dakatar da shugaban jam’iyyar na Jalingo, Alhaji Bashir Bakari. Dakatarwar, ta zo ne a ranar Lahadin data gabata a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Lahadin nan ya ce matakin da babban bankin Kasa CBN ya dauka na kaddamar da sabbin tsare-tsare tare da...