Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta sake ƙin amincewa da buƙatar Abba dakataccen mataimakin kwamishinan ƴan sanda Abba Kyari, da wasu mutane huɗu na sanya...
Ministar kuɗi, kasafi da tsare-tsare ta Najeriya Hajiya Zainab Ahmed ta ce, gwamnatin tarayya za ta ciyo bashin naira Tiriliyan goma sha ɗaya tare da sayar...
Babban sifeton janar na ‘yan sandan Najeriya Usman Baba a ranar Lahadin nan ya bayyana harin da ake kai wa jami’an ‘yan sanda a matsayin wanda...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta tantance tare da amincewa da naɗin Kabiru Muhammad Tarauni, a matsayin kwamishina. Majalisar ta amince da shi ne bayan da ta...
Hukumar kula da Zirga-zirga ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta sake cafke babbar motar ɗaukar kaya wadda ke maƙare da Barasa. Hukumar ta bayyana hakan...
Ɗan takardar shugaban ƙasa a zaɓen baɗi na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar, ya bai wa ƴan kasuwar Kantin Kwari tallafin naira miliyan 50. Tallafin nasa...
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya sake yin tsokaci kan rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar PDP. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, A yayin kaddamar...
Gwamnatin jihar Kano ta ayyana neman mawakin da ake kira da 442 ruwa a jallo, saboda yin wakokin da basu dace ba. Shugaban hukumar tace fina...
Sanata mai wakiltar mazaɓar Kano ta tsakiya a majalisar dattawa Malam Ibrahim Shekarau, ya sanar da ficewar sa da ga jam’iyar NNPP zuwa PDP. Malam Shekarau...
Wasu ‘yan bindiga a jihar Zamfara sun yanke hannun wani mazaunin gari mai suna Samaila Muhammad. An kai wa mutumin harin ne bayan kutsawa cikin gidansa...