Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta cafke wani matashi da yake yin sojan gona da kakin hukumar. Hakan na cikin wata...
Jami’an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC, sun yi wa kasuwar canjin kuɗin ƙasashen ƙetare ta Wapa dirar mikiya. Jaridar Solacebase ta tawaito...
Gwamnatin jihar Filato ta kwace lasisin dukkan makarantun Naziri, Furamare da Sakandare da ke aiki a jihar. Kwamishiniyar ilimi ta jihar, (na sakandare), Elizabeth Wampum, ta...
Tsohon mataimakin gwamna a tsohuwar gwamnatin APC a jihar Bauchi, Audu Sule Katagum tare da kwamishinoni da wasu mukarrabansa, sun ziyarci gwamna Bala Mohammed a gidan...
Kungiyar SERAP, ta nemi a gaggauta dawo da naira biliyan 1.14 da aka baiwa jamhuriyar Nijar domin sayen motocin hukuma da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya...
A kokarin sulhunta dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a 2023, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar da gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike kwamitin amintattu...
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abfullahi Adamu ya shaida wa ’yan jam’iyyar cewa Abuja ba kamar karamar hukumar Abia ba ce, kuma kada wani ya zo...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta ce, wani dalibi dan shekara 17 dan makarantar Grammar da ke karamar hukumar Offa ya kashe kansa sakamakon gaza cin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina, ta tabbatar da rahoton sake kai harin da ‘yan bindiga suka yi a ƙauyen Dantsauni da ke karamar hukumar Batagarawa. Jami’in...
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a makarantar kididdiga ta gwamnatin tarayya da ke Manchok a karamar hukumar Kaura a jihar Kaduna, inda suka yi garkuwa...