Allah ya yiwa guda daga cikin mutanen da suka fi daɗewa suna yi wa Masallacin Manzon Allah Tsira da Amincin su ƙara tabbata a gare shi...
Hukumar jin daɗin Alhazai ta Najeriya NAHCON, ta ce, za ta buƙaci hukumomin ƙasar Saudiyya su biya alhazan Najeriya kuɗaɗen abincinsu a wuraren da ba a...
Rundunar ƴan sandan Jihar Ogun, ta ce ta cafke wani gudajjen fursuna da ya are daga daya daga gidan gyaran hali na Kuje sakamakon harin ƴan...
Jamian hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA, sun cafke daya daga cikin wadanda ake nema ruwa a jallo da ya tsere...
Rahotonni daga dangin mutane bakwai da ƴan bindiga suka saki a baya-bayannan, sun bayyana cewa, An biya Naira miliyan ɗari takwas ga ƴan ta’addan da ke...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi wa fursunoni casa’in afuwa. Hakan na cikin wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na hukumar gidajen gyaran...
Rundunar ƴan sandan jihar Nasarawa, ta ce ta sake kama wani fursuna guda ɗaya da ya tsere a harin da ƴan ta’adda suka kai gidan gyaran...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya buƙaci ƴan Najeriya da su sanya buƙatun ƙasa a gaba da komai tare da yin riƙo addini domin samun haɗin kai...
Shugaban gidauniyar Kidney Foundation mai rajin tallafa wa masu fama da ciwon Ƙoda, Architect Ibrahim Haruna, ya yi kira ga jama’a da su tallafa wa masu...
Gwamnatin tarayya a ranar Alhamis din nan ta kaddamar da kwamitin fasaha kan bitar dokar da ta shafi Borstal Institutions and Remands Center 2004 LFN. Mambobin...