Masu yin burodi karkashin inuwar kungiyar masu sana’ar burodi ta kasa (PBAN), sun koka da yadda ake fuskantar wahalar gudanar da buredi a Najeriya sakamakon tsadar...
Hukumar Kula da Gidaje ta Tarayya (FHA) ta ce ta shirya kwato duk wasu kadarori da filaye da aka mallaka da su ba bisa ka’ida ba....
Wata babbar kotun tarayya da ke Kano a ranar Talata, ta yi watsi da umarnin wucin gadi da tun farko ta bayar na hana gwamnatin jihar...
Hukumomin kasar Indonesiya sun shirya toshe aikace-aikacen kafofin sadarwa da shafukan yanar gizo da suka hada da Google, Facebook, da WhatsApp. Ma’aikatar sadarwa da adana bayanai...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talatar nan ya kaddamar da kamfanin man fetur na Nigeria National Petroleum Company Limited, inda ya bada tabbacin cewa sabon...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar (APC), Bola Tinubu zai bayyana abokin takararsa, Sanata Kashim Shettima a ranar Laraba. Wannan dai na zuwa ne kwanaki biyar...
Karamin Ministan Kasafi da Tsare-Tsare na Kasa, Prince Clem Agba, ya jaddada kudirin gwamnatin tarayya na rage radadin talauci a kasar nan. Agba ya bada wannan...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Borno ta tabbatar da cewa an samu bullar cutar kyandar biri a jihar. Darakta a ma’aikatar lafiya ta jihar, Dakta Lawi Mshelia...
Dan takarar shugaban kasa karkashin inuwar jam’iyyar (NNPP), Rabiu Kwankwaso, ya bayyana Bishop Isaac Idahosa a matsayin abokin takararsa a zaben 2023. Da yake jawabi a...
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna, ta ce, jami’anta sun cafke wani fursunan gidan gyaran hali na Kuje da ya tsere sakamakon harin ƴan bindiga. Mai magana...