Gwamnatin tarayya ta bada umarnin rufe makarantun Sakandaren tarayya watau FGC da ke Abuja. Daraktan yaɗa labarai na ma’aikatar Mista Ben Goong, ne ya tabbatar wa...
‘Yan ta’adda sun sako mutane 3 cikin 62 da suka yi garkuwa da su na fasinjojin jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna a ranar 28 ga...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya taya Tobi Amusan murnar lashe tseren zinare na mita 100 na mata a gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta duniya na shekarar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ondo ta tabbatar da harin da aka kai dibishin din ta na Okuta Elerinla da ke Akure a karamar hukumar Akure ta...
Jami’an tsaro a Abuja sun kama wani ma’aikacin cibiyar rigakafin cutar COVID-19 da ke ba da katin rigakafin jabu ga wasu matafiya na kasashen waje. Shugaban...
Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola, ya jaddada kudirin gwamnatin tarayya na isar da ayyukan samar da ababen more rayuwa ga ‘yan Najeriya, yana mai cewa...
Dangin mutanen da ƴan bindiga suka sace a harin jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna sun mamaye harabar ma’aikatar sifuri da ke babban birnin taraiya Abuja da...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya ce, ba zai taɓa saurara wa ƴan bindiga ba har sai ya kawo ƙarshen matsalar tsaro da Najeriya ke fuskanta. Shan...
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, SAN, ya bayyana matukar godiyarsa ga ‘yan Najeriya da kowa da kowa bayan nasarar tiyatar da aka yi masa. An yi...
Rahotonni daga jihar Neja na nuni da cewa mutum guda ya rasu kana wasu da dama sun ɓace a ruwa sakamakon kifewar wani Kwale-kwale a kogin...