An kwantar da Sarki Salman bin Abdulaziz na Saudiyya a asibiti a birnin Jeddah domin duba lafiyarsa. Kamfanin dillancin labaran Saudiyya ya bayar da ɗan takaitaccen...
Mambobin majalisar dokokin jihar Kano 11, sun sauya sheƙa daga jam’iyyar zuwa jam’iyyar APC mai mulki da kuma sabuwar jam’iyyar NNPP. A kwanakin baya ne majalisar...
Daga nan zuwa a yi zaɓen fidda gwanin takarar shugaban ƙasa a PDP da APC, Allah na gani ina tausayawa lalitar jihohin Sokoto, Bauchi, Kogi, Ekiti...
Gidan rediyon Freedom da ke Kano ya rawaito cewa mambobin majalisar dokokin jihar Kano guda Takwas sun fice daga jami’iyyar PDP zuwa jam’iyyar NNPP a yau...
A yau Juma’a ne kotun ƙolin Najeriya ta yi watsi da ƙarar da ɓangaren Malam Ibrahim Shekarau na jam’iyyar APC suka shigar a kan tsagin gwamna...
Tsohon Gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya sansanta da Gwamna mai ci, Dakta Abdullahi Ganduje, kamar yadda jaridar Daily Nigerian rawaito. Idan za a iya tuna...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta ce ta bada wa’adin gudanar da zaɓukan fitar da ƴan takarar zuwa ranar Juma’a 3 ga watan...
Akalla gawarwakin mutum 18 aka tsamo daga wani kogi a karamar hukumar Mai’adua ta Jihar Katsina bayan da kwalekwalen da suke ciki ya nutse da su....
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya amince da Sanata Uba Sani wakilin Kaduna ta tsakiya a matsayin ɗan takarar gwamnan jihar a ƙarƙashin jam’iyyar APC...
Tsohon kwamishinan ƙananan hukumomi da harkokin masarautu na jihar Kano kuma mai neman takarar gwamnan Kano a ƙarƙashin jam’iyyar APC, Alhaji Murtala Sule Garo, ya buƙaci...