Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zaman ta a Kano ta dakatar da shugabancin jam’iyar PDP, ƙarƙashin Shehu Sagagi har sai ta gama sauraron ƙarar da...
Ministan watsa labarai da al’adu na Najeriya Alhaji Lai Mohammed ya buƙaci shafin Facebook da sauran shafukan sada zumunta da su daina barin ƴan ƙungiyar IPOB...
Ƙungiyar Jama’atu Nasrul Islam, JNI reshen karamar hukumar Zaria ta maka Mai Martaba Sarkin Zazzau, Ahmed Bamalli a kotu bisa zarginsa da karkatar da cekin kuɗi...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce, mutane 4 ne suka mutu a fashewar tukunyar iskar gas da ta faru a unguwar Sabon Gari da safiyar...
Ana fargabar yara ɗalibai sun jikkata sakamakon fashewar wani abu a unguwar Sabon Gari da ke Kano. Rahotonni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne da...
Ba ina nufin duk faɗn jihar Kano babu wanda ya cancanci zama gwamnan kamar Gawuna ba. Amma dai iya fahimtata a cikin waɗanda suka nuna kwaɗayinsu...
Wasu da ake kyautata zaton ƴan bindiga ne, sun kashe mutane 6 tare da yin awon gaba da Dagacin garin Ƙarfi da ke yankin ƙaramar hukumar...
Tsohon ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Ƙiru da Bebeji Abdulmumin Jibril Kofa, ya sauya sheƙa daga APC zuwa NNPP. Tsohon ɗan majalisar ya sanar...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta sanar ɗage komawa domin ci gaba da gudanar da zamanta daga yau Litinin 16 ga watan Mayu har sai ranar Litinin...
Bayan ta shafe kwanaki 48, ƴan ta’addar da suka kai harin bam a kan jirgin ƙasa na Abuja zuwa Kaduna sun sako wata mata mai ɗauke...