Wani rikici da ya ɓarke a ƙauyen Kangire na ƙaramar hukumar Birnin Kudu, Jihar Jigawa, tsakanin manoma da makiyaya ya yi sanadin jikkatar mutane shida. Rahotanni...
Hukumar bayar da lamunin karatu ta Najeriya, NELFUND, ta bayyana cewa ta riga ta tura N140.9 biliyan ga dalibai tun bayan buɗe shafinta a 24 Mayu...
Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jaddada kudirin gwamnatinsa na tabbatar da adalci, aiyukan more rayuwa da kyakkyawan shugabanci, a yayin taron shekara-shekara da...
Group and the Government of Kano State are strengthening relationships to foster business activities and social programmes in the state. This is coming as participants stream...
Rundunar ’yan sandan jihar Sokoto ta cafke wasu da ake zargin mambobin wata ƙungiyar asiri mai suna Sai Malam, inda ta gano wata ƙungiyar WhatsApp da...
Borno — Rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da ceto ’yan mata 12 da Boko Haram/ISWAP suka yi garkuwa da su a yankin Mussa, ƙaramar hukumar Askira/Uba,...
Rahotanni daga ƙaramar hukumar Tsanyawa ta jihar Kano sun tabbatar da cewa ‘yan bindiga sun kai hari a tsohon garin Yankamaye, inda suka kashe mutum guda...
Ƙungiyar Likitoci Masu Neman Ƙwarewa ta Najeriya (NARD) ta dakatar da yajin aikin da ta shafe kwanaki 29 tana gudanarwa. Shugaban ƙungiyar na ƙasa, Muhammad Sulaiman,...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya naɗa tsohon shugaban INEC, Farfesa Mahmud Yakubu, cikin jerin mutum 32 da zai aika wa majalisar dattawa domin neman sahalewarta....
The Nigeria Union of Journalists (NUJ), Kano State Council, has announced the suspension of its Secretary, Abubakar Shehu Kwaru, following allegations of administrative misconduct and financial...