Ƴan Najeriya na iya fuskantar barazanar shiga mawuyacin hali bayan ƙungiyar ma’aikatan manyan jami’an man fetur da iskar gas, PENGASSAN, ta fara yajin aiki a fadin...
Wasu mazauna birnin Kano a Arewa maso Yammacin Najeriya sun gudanar da zanga-zangar lumana kan zargin malamin addini, Sheikh Lawan Abubakar Triumph, da yin kalamai kausasa...
Kungiyoyin ma’aikatan jami’o’i marasa koyarwa a Najeriya, wato NASU da SSANU, sun ƙara wa’adin gargaɗin shiga yajin aiki da wasu makonni biyu. A baya, ƙungiyoyin sun...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana aniyar ta na haɗa duka jami’an soji da iyalansu cikin tsarin National Health Insurance Authority (NHIA) domin tabbatar da cikakkiyar kula da...
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) ta bayyana cewa ta karɓi ‘yan Najeriya 145 da aka kwaso daga Aljeriya bayan sun maƙale a ƙasar....
Shugaban Hukumar Haraji na Ƙasa (FIRS), Zacch Adedeji, ya bayyana cewa duk da ƙaruwa da aka samu a bangaren harajin cikin gida, gwamnatin tarayya za ta...
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Bauchi ta kama wani malamin makarantar allo mai shekaru 28, Lawal Nasiru, bisa zargin daure ɗalibinsa da igiya tare da yi...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Neja ta cafke mutane 14 da ake zargi da hannu a wasu manyan laifuka biyu, wadanda su ka hada da sata da...
Majalisar Wakilai ta tabbatar da cikakken goyon bayanta game da yadda Shugaba Bola Ahmed Tinubu ke ciyo bashi, inda Kakakin Majalisar, Tajudeen Abbas, ya ce bashi...
Dakarun Rundunar Sojin Najeriya na runduna ta 6, sun kama mutane 17 da ake zargin masu fasa bututun mai ne, tare da lalata haramtattun matatun mai...