Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, ya bayyana Nijeriya a matsayin ƙasar da aka riga aka lalata harkar dimokuraɗiyya, saboda rashin gaskiya...
Dakarun sojan Isra’ila na cigaba da shiga wani yanki mai cike da jama’a a birnin Gaza, yayin da suke ci gaba da farmaki domin kwace iko...
Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta bayyana damuwarta kan yadda maniyyata ke jinkirin biyan kudin Hajji, inda ta ce hakan yana iya kawo tsaiko wajen samun...
An tabbatar da mutuwar karin mutane shida a gobarar da ta tashi a ginin kasuwanci na Afriland Towers mai bene shida da ke titin Broad a...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sanar da ƙarewar dokar ta-baci da ya sanya a Jihar Rivers na watanni shida, inda ya ce gwamnati za ta koma...
Hukumomin Saudi Arabia sun saki wasu ƴan Najeriya uku da aka tsare a birnin Jidda bayan an zarge su da safarar miyagun ƙwayoyi. Mutanen sun haɗa...
Hukumar Yaki da Yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta gargadi matasa kan yadda karuwar zamba ta intanet ke ɓata sunan Najeriya a idon duniya tare...
Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara, ya bayyana Shugaba Bola Tinubu a matsayin wanda zai shahara a tarihi a matsayin babban wanda sauya tattalin arzikin Najeriya....
Gwamnatin Tarayya ta sanar da sabbin tsare-tsaren noma don jawo hankalin masu saka hannun jari da kuma samar da ayyukan yi miliyan 21. Mataimakin Shugaban Kasa...
Dubban Falasdinawa na ci gaba da tserewa daga birnin Gaza, kwana guda bayan Isra’ila ta fara kai farmaki ta ƙasa a wani yunkuri na murkushe mayaƙan...