Connect with us

Featured

Gwamnatin Tarayya Za Ta Samar da Ayyukan Yi Miliyan 21 Biyo Bayan Ƙirƙirar Sabbin Dabarun Noma

Gwamnatin Tarayya ta sanar da sabbin tsare-tsaren noma don jawo hankalin masu saka hannun jari da kuma samar da ayyukan yi miliyan 21. Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya ce shirye-shiryen sun haɗa da fadada ban-ruwa, sauƙaƙa rancen noma, da samar da injinan noma na zamani domin rage dogaro da shigo da abinci.

Ministan Noma Abubakar Kyari ya bayyana kasuwanni a Najeriya, filaye masu faɗi da yanayi mai kyau a matsayin manyan damar saka jari a noma, yayin da Ministan Tsare-tsare na Ƙasa Atiku Bagudu ya ce noma na da rawar gaske wajen bunƙasa tattalin arziki da canjin rayuwa.

Sai dai kungiyoyin manoma sun yi kira ga gwamnati ta tabbatar da aiwatar da sabbin shirye-shiryen, suna masu cewa manufofi ba za su yi tasiri ba idan ba a aiwatar da su yadda ya kamata ba.

Kungiyar ƙananan manoma mata ta SWOFON ta zargi gwamnati da rashin aiwatar da tsare-tsare na baya-bayan nan yadda ya kamata, tana mai cewa hakan ya rage tallafi ga manoma mata da suka fi samar da abinci a ƙasar.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet