Gwamnan jihar Neja, Umar Bago, ya umarci jami’an tsaro da su damke masu tara gashin Dada a kan su musamman a Minna, babban birnin jihar. Da...
Rundunar ‘yan sandan Kasar nan ta yi shelar sake tsara yadda ‘yan sandan kwantar da tarzomar ƙasar (mopol) ke gudanar da ayyukansu domin tunkarar matsalolin tsaro...
Ƙungiyar ta’addanci ta ISWAP ta ɗauki alhakin kai hare-hare kan dakarun tsaron Nijeriya tare da fararen-hula a arewa maso gabashin Kasar nan a farkon watan...
An tsinci gawar wani matashi da budurwarsa a tube bisa gado a cikin dakinsa a yankin Alo da ke Karamar Hukumar Ankpa a Jihar Kogi. An...
Ma’aikatar Harkokin Mata ta Jihar Katsina ta sanar da ƙaddamar da bincike kan zarge-zargen da ake yi wa jami’an hukumar Hisbah ta jihar na cin zarafin...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta kama wani matashi Muhammad Muhammed dan shekara 22 da yake kai wa ‘yan fashin...
An tabbatar da rasuwar mutane uku tare da asarar gonakin shinkafa da faɗinsu ya kai hekta dubu 10 a Jihar Neja a sakamakon mummunar ambaliyar ruwa....
Wata gobara ta tashi ya yin da ta ƙone gidajen wucin gadi sama da 100 na ’yan gudun hijira a sansanin ’yan gudun hijira na hukumar...
Wasu Ma’aikatan Hukumar Samar da Ruwan Sha ta Jihar Bauchi guda huɗu sun rasu a yayin da suke aikin tsabtace madatsar ruwa ta Gubi. Wasu...
Tsohon mashawarcin Shugaban Kasa Bola Tinubu kan harkokin siyasa, Dokta Hakeem Baba-Ahmed, ya bayyana cewa babu wani ɗan siyasa da zai iya lashe kujerar shugabancin...