Jigilar matafiya a filayen jiragen saman Legas da Abuja da Kano ta fuskanci tsaiko a ranar Laraba yayin da ma’aikatan hukumar hasashen yanayi ta Nijeriya (NiMET)...
Babban Hafsan Sojin Ƙasa na Najeriya, Laftanar-Janar Olufemi Oluyede, ya ba wa dakarun rundunar wa’adin wata guda su fatattaki sabuwar ƙungiyar ’yan ta’adda ta Mahmud a...
Gwamnatin tarayya ta saki naira biliyan 50 domin biyan alawus-alawus ga kungiyoyin malamai da na jami’o’in tarayya, inda ta cika wani muhimmin alkawari da shugaba Bola...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya ba da umarnin gaggawa da a yi cikakken sauyi ga dabarun tsaron ƙasa, yana mai umartar shugabannin tsaro su ɗauki...
Shugaban Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), Manjo Janar Buba Marwa (rtd.), ya sake nanata kiran da hukumar ke yi na tilasta...
Hisbah A Kano Ta Rushe Wajen Da Ake Rububin Zuwa Karbar Ruwan Magani. Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta bayyana dalilan ta na rushe wani wuri...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kira wani babban taron tsaro a ranar Laraba tare da mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Nuhu Ribadu...
Gwamna jihar Neja Umar Bago ya yi karatun baya wajen janye umarnin da ya bayar na cewa jami’an tsaro su kame duk wanda suka kama da...
Gwamnatin jihar Kaduna ta soke sayar da gidaje da filaye a wasu tsofaffin makarantun gwamnati da suka hada da Queen Amina College, Kwalejin Alhuda-Huda, Zariya; da...
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa yanzu ta biya sama da Naira biliyan 21 na kudaden fansho daga cikin basussukan Naira biliyan...