Wasu Fursunoni fiye da 100 sun tsere daga wani gidan yari a Chadi a yayin musayar wuta, lamarin da ya yi sanadin mutuwar mutum uku da...
Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta mayar da martani kan rade-radin da ake ta yadawa dangane da ficewar Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, shugaban NNPP zuwa...
Gwamnan Jihar Edo, Monday Okpebholo ya bayyana cewa masu garkuwa da mutane da aka samu da laifi a jihar za su fuskanci hukuncin kisa ta hanyar...
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya goyi bayan ayyana dokar ta-ɓaci da shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yi a jihar Rivers. Da yake jawabi ga wasu manema...
Wani mutum mai suna Muhammad Ma’aba daga ƙauyen Fujeregi da ke Ƙaramar hukumar Gbako a Jihar Neja, ya mutu a hannun tsohon mijin matar da yake...
An tsinci gawar wani tsoho mai suna Haruna Abdullahi mai shekara 75 daga garin Gumel na Jihar Jigawa a ƙofar babbar kasuwar Kure Ultra Modern Market...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ondo ta karyata rahoton da ke cewa wata mota da ke cikin ayarin uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu ce ta yi...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa kimanin ’yan Najeriya miliyan 150 ne yanzu ke samun isasshiyar wutar lantarki, yayin da miliyan 80 ke da ƙarancin wutar lantarki....
Wasu ’yan ta’addan da ake zargin suna da alaƙa da ƙungiyar Boko Haram ɓangaren ISWAP sun tayar da wata na’ura mai fashewa a kan gadar Mandafuma...
Mazauna gundumar Kufana a Ƙaramar Hukumar Kajuru ta Jihar Kaduna sun shiga cikin fargaba sakamakon jerin hare-haren ’yan bindiga da ya yi sanadiyyar sace mutane biyar...